World News
    • Twitter
    • Facebook
  • English
    • Afrikaans
    • Albanian
    • Arabic
    • Azerbaijani
    • Basque
    • Bengali
    • Bosnian
    • Bulgrian
    • Chinese
    • Croatian
    • Czech
    • Danish
    • English
    • Estonian
    • Finnish
    • Flemish
    • French
    • German
    • Greek
    • Gujarati
    • Hausa
    • Hebrew
    • Hindi
    • Hungarian
    • Indonesian
    • Italian
    • Japanese
    • Kannada
    • Korean
    • Latvian
    • Lithuanian
    • Malay
    • Marathi
    • Nepali
    • Norwegian
    • Pashto
    • Persian
    • Polski
    • Portuguese
    • Punjabi
    • Romanian
    • Russian
    • Scottish Gaelic
    • Serbian
    • Slovak
    • Somali
    • Spanish
    • Swahili
    • Swedish
    • Tagalog
    • Tamil
    • Telugu
    • Thai
    • Turkish
    • Urdu
    • Welsh
  • Twitter
  • Facebook
  • 2026-03-27, 04:40
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Waɗanne buƙatu Trump ya gabatar na kawo karshen yaƙin Iran, me ya sa Tehran ta yi watsi da su?

Bayani kan maƙalaMarubuci, Paulin KolaMintuna 36 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Iran ta yi watsi da buƙatu 15 da shugaban Amurka Donald Trump ya gabatar na son kawo karshen yaƙi da ake gwabza wa, a cewar gidan talabijin na ƙasar. Gidan talabijin ɗin ta ambato wani babban jami'in ƙasar na cewa ita ma Tehran ta gindaya sharuɗa biyar da take son a aiwatar kafin kawo

  • 2026-03-27, 04:40
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Yadda sulhu da ƴanbindiga ya janyo rikici tsakanin ƙauyukan Zamfara

Mintuna 11 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 3 Sulhu da wasu al'ummomi ke yi tsakaninsu da ƴanbindiga a Jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya ya haifar da wani sabon rikici tsakanin al'ummar wasu kauyuka biyu a yankin ƙaramar hukumar Kauran Namoda, lamarin da har ya kai ga rasa rai. Saɓanin ya kai ga ƙauyukan da ke makwabtaka da juna sun shata iyaka

  • 2026-03-27, 04:40
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Me zai faru idan Gawuna ya koma wurin Kwankwaso?

Mintuna 37 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 3 Al'amura na kara rincaɓewa tare da tashin ƙura a siyasar Kano gabanin kakar zaɓen shekarar 2027 da ke ƙaratowa, tun bayan da aka fara yaɗa jita-jitar cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna zai koma wurin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso. Nasiru Yusuf Gawuna ya yi takarar neman kujerar gwamnan jihar Kano a

  • 2026-03-27, 04:40
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Arsenal na son Alvarez, Man U na bibiyar Tonali

Mintuna 37 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 2 Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayern Munich ta Jamus ta ce ba ta da niyyar sakin ɗan wasan gaba na Faransa, Michael Olise mai shekara 24, duk da rahotannin da ke cewa Liverpool na son sayensa kan kuɗin da ya haura fam miliyan 170. (Talksport) A wani bangare kuma, Manchester United na shirin tuntuɓar Newcastle domin neman ɗan wasan

  • 2026-03-26, 20:50
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Yaushe za a kammala shari'ar Maduro?

Tsohon Shugaba Nicol�s Maduro na kasar Venezuela ya sake gurfana a gaban kotu da ke birnin New York na kasar Amurka, kan zargin da ake masa na safarar miyagun kwayoyi. ...

  • 2026-03-26, 19:03
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Kwanton-ɓauna 10 da ƴanbindiga suka yi wa jami'an tsaron Najeriya a shekara biyu

Mintuna 28 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 5 A ranar Talata da gabata ne ƴanbindiga da aka kyautata zaton ƴan Lakurawa ne suka yi wa sojojin Najeriya kwanton-ɓauna, inda suka kashe sojoji 13 tare da jikkata da dama a jihar Kebbi. Harin ya faru a garin Giro-Masa da ke ƙaramar hukumar Shanga, lamarin da ya faru a daidai lokacin da dakarun sojin Najeriya ke ƙoƙarin kai ɗauki

  • 2026-03-26, 19:00
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Zabtarewar kasa na lakume rayuka a Tanzaniya

Zabtarewar kasa da aka samu a yankin kudancin kasar Tanzaniya sakamakon makokon ruwan sama, ta halaka mutane da dama. ...

  • 2026-03-26, 16:54
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Shin ya kamata turawa su biya diyyar bautar da ƴan ƙasashen Afrika?

Bayani kan maƙalaMarubuci, Fernando DuarteSanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC World ServiceMintuna 28 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 6 Majalisar Dinkin Duniya ta amince da wani ƙudiri da ya ayyana bauta a matsayin "mafi munin laifin cin zarafin bil'adama". Ƙudirin ya kuma buƙaci "a gaggauta maido da kayan tarihi da al'adu da aka sace ba tare da

  • 2026-03-26, 15:59
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Karfafa amfani da kayan da aka yi a Jamhuriyar Nijar

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta hanyar ministan kula da harkokin kasuwanci ta dauki kudirin da zai bai wa kayan da ake kerawa ko sarrafawa a kasar ta hanyar tilastawa kamfanonin gwamnati ko ma'aikatu amfani da kayan. ...

  • 2026-03-26, 15:59
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Alamun sasanta rikicin jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya

A Najeriya an fara jin kamshin sasanta rikicin da ya tabaibaye jam'iyyar PDP bayan da shugabanta Kabiru Tanimu Turaki ya ce sun yi nisa da tattauanawa da bangaren ministan Abuja Nyesom Wike da ya kai su kotu. ...

  • 2026-03-26, 14:27
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Kasashen GCC za su shiga sulhun Amurka da Iran

Kungiyar kasashen yankin Gulf GCC ta bayyana cewa, tana ta shiga duk wata tattaunawa da za a yi tsakanin Iran da Amurka dangane da yakin da suke gwabzawa a tsakaninsu. ...

  • 2026-03-26, 14:27
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Sabuwar jam'iyya ta lashe zabe a Nepal

An rantsar da sabuwar majalisar dokokin Nepal, inda kimanin kaso biyu cikin uku na mabobinta suka kasance 'ya'yan jam'iyyar da ba ta kai shekaru hudu da kafuwa ba. ...

  • 2026-03-26, 11:47
    • more
    • Facebook
    • Twitter

A wane hali Sheikh Sani Khalifa Zaria yake?

Bayani kan maƙalaMarubuci, Muslim Muhammad YusufAiko rahoto daga, AbujaMintuna 30 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 5 Ana ci gaba da nuna damuwa a Najeriya game da raɗe-raɗin rasuwar malamin addinin Musulunci a ƙasar, Sheikh Sani Abdulkadir Khalifa Zaria da ke tsare a hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya ta (DSS). Tun bayan ɓullar wani bidiyo a shafukan sada zumunta da wani

  • 2026-03-26, 09:04
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Yadda Lakurawa suka yi wa sojojin Najeriya kwantan ɓauna suka kashe 11

Mintuna 25 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 3 Ƴan bindiga da aka kyautata zaton Lakurawa ne sun yi wa sojojin Najeriya kwantan ɓauna, inda suka kashe guda 13 tare da jikkata da dama a jihar Kebbi. Bayanai sun nuna cewa harin ya faru ne a daren ranar Talatar da ta gabata a garin Giro Masa da ke ƙaramar hukumar Shanga, inda dakarun sojin Najeriya ke ƙoƙarin kai ɗauki bayan

  • 2026-03-26, 08:26
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Hambararren shugaban Venezuela Maduro zai gurfana a kotu

Sojojin Amurka bisa umarnin shugaba Donald Trump ne suka cafko shugaba Maduro tare da mai dakinsa Cilia Flores a Caracas ...

  • 2026-03-26, 08:26
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Kasashen G7 na tattauna tashin hankalin da duniya ke ciki

Taron zai duba batun wanzar da zaman lafiya da raba kayan jin kai ga mabukata, sai sake gina garuruwan da yaki ya rusa. ...

  • 2026-03-26, 04:50
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Da wa Trump zai tattauna bayan da Amurka da Isra'ila suka kashe shugabannin Iran?

Bayani kan maƙalaMarubuci, Kaine Pieri, BBC World Service, Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC World Service da Marubuci, BBC News PersianMintuna 20 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 10 An ba sojojin Isra'ila umarnin kai hari kan duk wani jami'in Iran, ba tare da neman izini ba, in ji ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz. Wannan na zuwa ne bayan da Rundunar

  • 2026-03-26, 04:50
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Al-Ittihad na zawarcin Salah, Barcelona na neman Bastoni

Mintuna 21 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 2 A 2023 Al-Ittihad ta gabatar wa Liverpool tayin £150m kan ɗanwasan gaban Masar Mohamed Salah wanda ƙungiyarsa ta ƙi amincewa, amma ƙungiyar gasar ƙwallo ƙafan ta Saudiyya ta dawo da zawarcin ɗanwasan mai shekara 33, wanda zai iya barin Liverpool a kyauta a ƙarshen kakar wasan bana. (ESPN) Liverpool na bibiyar tsohon kocin Real

  • 2026-03-26, 04:50
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Hanyoyi shida na karya lagon ƙungiyoyin ƴanbindiga

Mintuna 21 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 3 A Najeriya, ana ci gaba da tafka muhawara kan ƙaruwar hare-hare, musamman a sansanonin sojin ƙasar, da ma dasa bama-bamai a kan manyan tituna musamman a ƴan kwanakin nan. A kwanakin baya ne dai mayaƙan Boko Haram da ake zargi ƴan ISWAP ne suka yi shigar burtu suka tayar da bama-bamai a ƙwaryar birnin Maiduguri da ke jihar Borno a

  • 2026-03-25, 20:05
    • more
    • Facebook
    • Twitter

Senegal ta daukaka karar kwace mata kambu

Kotun kolin wasannin kasar Senegal ta yi rajistar daukaka kara kan matakin CAF na kwace mata kambun AFCON don mayarwa Moroccco. ...

  • 1
  • 2
  • 3
  • Next page »
  • Afrikaans
  • Albanian
  • Arabic
  • Azerbaijani
  • Basque
  • Bengali
  • Bosnian
  • Bulgrian
  • Chinese
  • Croatian
  • Czech
  • Danish
  • English
  • Estonian
  • Finnish
  • Flemish
  • French
  • German
  • Greek
  • Gujarati
  • Hausa
  • Hebrew
  • Hindi
  • Hungarian
  • Indonesian
  • Italian
  • Japanese
  • Kannada
  • Korean
  • Latvian
  • Lithuanian
  • Malay
  • Marathi
  • Nepali
  • Norwegian
  • Pashto
  • Persian
  • Polski
  • Portuguese
  • Punjabi
  • Romanian
  • Russian
  • Scottish Gaelic
  • Serbian
  • Slovak
  • Somali
  • Spanish
  • Swahili
  • Swedish
  • Tagalog
  • Tamil
  • Telugu
  • Thai
  • Turkish
  • Urdu
  • Welsh

© WN 2026

    Connect: